M. Sh 12:11 HAU

11 sai ku kai dukan abin da na umarce ku ku kai, wato hadayu na ƙonawa, da sadakokinku, da zakarku, da hadayunku na ɗagawa, da hadayunku na wa'adi da kuka yi wa Ubangiji a wurin da Ubangiji Allahnku ya zaɓa ya sa sunansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 12

gani M. Sh 12:11 a cikin mahallin