M. Sh 12:12 HAU

12 Ku yi murna a gaban Ubangiji Allahnku, ku da 'ya'yanku mata da maza, da barorinku mata da maza tare da Lawiyawa waɗanda suke zaune cikinku tun da yake ba su da rabo ko gādo tare da ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 12

gani M. Sh 12:12 a cikin mahallin