M. Sh 13:18 HAU

18 in dai za ku yi wa Ubangiji Allahnku biyayya, ku kiyaye dukan umarnansa waɗanda nake umartarku da su yau, ku kuma ku aikata abin da yake daidai ga Ubangiji Allahnku.”

Karanta cikakken babi M. Sh 13

gani M. Sh 13:18 a cikin mahallin