M. Sh 14:1 HAU

1 “Ku 'ya'ya ne ga Ubangiji Allahnku, kada ku yi wa jikinku zāne, kada kuma ku yi wa kanku sanƙo saboda wani wanda ya rasu.

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:1 a cikin mahallin