M. Sh 19:10 HAU

10 don kada a zubar da jinin marar laifi a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku gādo, domin kada alhakin jini ya kama ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:10 a cikin mahallin