M. Sh 19:9 HAU

9 in dai kun lura, kun kiyaye umarnin da nake umartarku da shi yau, ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin tafarkunsa kullum, sa'an nan sai ku ƙara garuruwa uku a kan waɗannan uku ɗin kuma,

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:9 a cikin mahallin