M. Sh 19:8 HAU

8 “Sa'ad da Ubangiji Allahnku ya fāɗaɗa ƙasarku kamar yadda ya alkawarta wa kakanninku, har ya ba ku dukan ƙasar da ya alkawarta zai ba kakanninku,

Karanta cikakken babi M. Sh 19

gani M. Sh 19:8 a cikin mahallin