M. Sh 2:19 HAU

19 Sa'ad da ku kuka zo kusa da Ammonawa, kada ku dame su, ko ku tsokane su, gama ba zan ba ku abin mallaka daga yankin ƙasar Ammonawa ba, domin na ba da ita ta zama mallaka ga zuriya Lutu.’ ”

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:19 a cikin mahallin