M. Sh 2:20 HAU

20 (Ita ma aka lasafta ta ƙasar Refayawa ce. Dā Refayawa waɗanda Ammonawa suke kira Zuzawa, su ne suka zauna cikinta.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:20 a cikin mahallin