M. Sh 2:23 HAU

23 Haka nan kuma ya faru da Awwiyawa mazaunan ƙauyukan da suke kewaye da Gaza, wato su Kaftorawa waɗanda suka zo daga Kaftor, suka hallakar da su, suka zauna a wurinsu.)

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:23 a cikin mahallin