M. Sh 2:24 HAU

24 “Ubangiji ya ce, ‘Ku tashi, ku kama hanya, ku haye kwarin Arnon. Duba, na ba da Sihon Ba'amore, Sarkin Heshbon, da ƙasarsa a hannunku, ku fara mallakar ƙasar, ku yaƙe shi.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:24 a cikin mahallin