M. Sh 2:8 HAU

8 “Muka yi gaba, muka bar zuriyar Isuwa 'yan'uwan nan namu waɗanda suke zaune a ƙasar tuddai ta Seyir, muka bar hanyar Araba, da hanyar Elat da Eziyon-geber. Muka juya, muka nufi wajen jejin Mowab.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:8 a cikin mahallin