M. Sh 2:9 HAU

9 “Sai Ubangiji ya ce mini, ‘Kada ku dami Mowabawa, ko kuwa ku tsokane su, gama ba zan ba ku ƙasarsu ku mallake ta ba. Na riga na bayar da Ar ta zama mallakar zuriyar Lutu.’ ”

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:9 a cikin mahallin