M. Sh 22:14 HAU

14 yana zarginta da cewa ta yi abin kunya, yana ɓata mata suna a fili, yana cewa, ‘Na auri wannan mata, amma sa'ad da na kusace ta, sai na iske ita ba budurwa ba ce,’

Karanta cikakken babi M. Sh 22

gani M. Sh 22:14 a cikin mahallin