M. Sh 22:19 HAU

19 su ci shi tara shekel ɗari na azurfa, su ba mahaifin yarinyar, gama a fili mutumin ya ɓata sunan budurwar cikin Isra'ila. Za ta zama matarsa, ba shi da iko ya sake ta muddin ransa.

Karanta cikakken babi M. Sh 22

gani M. Sh 22:19 a cikin mahallin