M. Sh 24:16 HAU

16 “Kada a kashe ubanni maimakon 'ya'ya, kada kuma a kashe 'ya'ya maimakon ubanni. Amma za a kashe mutum saboda laifin da ya aikata.

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:16 a cikin mahallin