M. Sh 24:17 HAU

17 “Kada ku karkatar da shari'ar baƙo ko maraya. Kada kuma ku karɓi mayafin matar da mijinta ya rasu abin jingina.

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:17 a cikin mahallin