M. Sh 26:17 HAU

17 Yau kun shaida, cewa Ubangiji shi ne Allahnku, za ku yi tafiya cikin tafarkunsa, za ku kiyaye dokokinsa, da umarnansa, da farillansa, za ku kuma yi masa biyayya.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:17 a cikin mahallin