M. Sh 26:18 HAU

18 Yau kuma Ubangiji ya shaida, cewa ku ne jama'arsa ta musamman, kamar yadda ya alkawarta muku. Ku kuwa za ku kiyaye dukan umarnansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:18 a cikin mahallin