M. Sh 27:3 HAU

3 Sai ku rubuta kalmomin wannan shari'a a kansu daidai lokacin da kuka haye ku shiga ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, ƙasar da take mai yalwar abinci, kamar yadda Ubangiji Allahnku ya alkawarta wa kakanninku.

Karanta cikakken babi M. Sh 27

gani M. Sh 27:3 a cikin mahallin