M. Sh 28:44 HAU

44 Za ku karɓi rance a wurinsu, su ba za su karɓi rance a wurinku ba. Su za su zama kai, ku kuwa za ku zama wutsiya.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:44 a cikin mahallin