M. Sh 28:45 HAU

45 “Dukan waɗannan la'anoni za su auko muku, su bi ku, su same ku, har ku hallaka, domin ba ku yi biyayya da Ubangiji Allahnku ba, ba ku kiyaye umarnai da dokoki da ya umarce ku da su ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:45 a cikin mahallin