M. Sh 28:8 HAU

8 “Ubangiji zai sa wa abin da yake cikin rumbunanku albarka da dukan aikin hannuwanku. Zai sa muku albarka a ƙasar da yake ba ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:8 a cikin mahallin