M. Sh 28:9 HAU

9 “Ubangiji zai sa ku zama tsattsarkar jama'arsa kamar yadda ya rantse muku, idan za ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku, ku yi tafiya cikin tafarkunsa.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:9 a cikin mahallin