M. Sh 29:19 HAU

19 Idan wani mutum ya ji zantuttukan la'anan nan sa'an nan ya sa wa kansa albarka a zuciyarsa, yana cewa, ‘Ba abin da zai same ni ko na bi taurin zuciyata,’ wannan zai haddasa lalacewar ɗanye da busasshe gaba ɗaya.

Karanta cikakken babi M. Sh 29

gani M. Sh 29:19 a cikin mahallin