M. Sh 29:20 HAU

20 Ubangiji ba zai gafarce shi ba, amma fushin Ubangiji da kishinsa za su auko a kan wannan mutum, dukan la'anar kuma da aka rubuta a littafin nan za ta bi ta kansa, Ubangiji kuma zai shafe sunansa daga duniya.

Karanta cikakken babi M. Sh 29

gani M. Sh 29:20 a cikin mahallin