M. Sh 30:5 HAU

5 Ubangiji Allahnku kuma zai komo da ku cikin ƙasar da kakanninku suka mallaka, za ku mallake ta. Ubangiji zai arzuta ku, ya riɓaɓɓanya ku fiye da kakanninku.

Karanta cikakken babi M. Sh 30

gani M. Sh 30:5 a cikin mahallin