M. Sh 32:14 HAU

14 Ya sami kindirmo daga shanu,Da madara daga garken tumaki da na awaki,Da kitse daga 'yan raguna, da raguna,Da bijimai, da bunsurai daga Bashan,Da alkama mafi kyau.Ka sha ruwan inabi jaja wur, mai kyau.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:14 a cikin mahallin