M. Sh 32:24 HAU

24 Za su lalace saboda yunwa,Zazzaɓi mai zafi, da muguwar annoba za su cinye su.Zan aika da haƙoran namomi a kansu,Da dafin abubuwa masu jan ciki.

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:24 a cikin mahallin