M. Sh 32:7 HAU

7 “Ku fa tuna da kwanakin dā,Ku yi tunani a kan shekarun tsararraki,Ku tambayi mahaifanku, su za su faɗa muku,Ku tambayi dattawanku, su kuma za su faɗa muku,

Karanta cikakken babi M. Sh 32

gani M. Sh 32:7 a cikin mahallin