M. Sh 33:21 HAU

21 Zai zaɓar wa kansa wuri mai kyau,Gama wurin ne aka keɓe wa shugaba.Ya zo wurin shugabannin mutane,Tare da Isra'ila, ya aikata adalcin Ubangiji,Ya kiyaye farillansa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 33

gani M. Sh 33:21 a cikin mahallin