M. Sh 34:8 HAU

8 Isra'ilawa suka yi makoki domin Musa a filayen Mowab har kwana talatin. Sa'an nan kwanakin kuka da makoki domin Musa suka ƙare.

Karanta cikakken babi M. Sh 34

gani M. Sh 34:8 a cikin mahallin