M. Sh 34:9 HAU

9 Joshuwa ɗan Nun yana cike da ruhun hikima, gama Musa ya ɗibiya masa hannuwansa. Isra'ilawa suka yi masa biyayya, suka aikata bisa ga yadda Ubangiji ya umarci Musa.

Karanta cikakken babi M. Sh 34

gani M. Sh 34:9 a cikin mahallin