M. Sh 4:2 HAU

2 Kada ku ƙara, ko ku rage kome daga cikin abin da na umarce ku, amma ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku, waɗanda nake umartarku da su.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:2 a cikin mahallin