M. Sh 4:3 HAU

3 Idanunku sun ga abin da Ubangiji ya yi a Ba'al-feyor, yadda Ubangiji Allahnku ya hallaka dukan mutane daga cikinku da suka bauta wa Ba'al-feyor.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:3 a cikin mahallin