M. Sh 4:28 HAU

28 Can za ku bauta wa gumaka na itace, da na duwatsu, aikin hannuwan mutum, waɗanda ba su gani, ko ji, ko ci, ko sansana.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:28 a cikin mahallin