M. Sh 4:29 HAU

29 Amma idan kun nemi Ubangiji Allahnku a can inda kuke, za ku same shi muddin kun neme shi da zuciya ɗaya, da dukan ranku.

Karanta cikakken babi M. Sh 4

gani M. Sh 4:29 a cikin mahallin