M. Sh 7:10 HAU

10 Amma a fili Ubangiji yakan yi ramuwa a kan maƙiyansa, yakan hallaka su. Ba zai yi jinkirin yin ramuwa a kan maƙiyinsa ba, zai yi ramuwar a fili.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:10 a cikin mahallin