M. Sh 7:9 HAU

9 Domin haka sai ku sani Ubangiji Allahnku shi ne Allah, Allah mai aminci, mai cika alkawari, mai nuna ƙauna ga dubban tsararraki waɗanda suke ƙaunarsa, suna kuma kiyaye umarnansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:9 a cikin mahallin