M. Sh 7:8 HAU

8 Amma saboda Ubangiji ya ƙaunace ku, yana kuma so ya cika rantsuwar da ya yi wa kakanninku, shi ya sa ya fisshe ku da dantse mai iko ya fanshe ku kuma daga gidan bauta, wato daga ikon Fir'auna, Sarkin Masar.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:8 a cikin mahallin