M. Sh 7:4 HAU

4 Gama za su sa 'ya'yanku su bar bina, su bauta wa gumaka. Wannan zai sa Ubangiji ya husata, ya hallaka ku da sauri.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:4 a cikin mahallin