M. Sh 7:5 HAU

5 Ga yadda za ku yi da su, za ku rurrushe bagadansu, ku ragargaza al'amudansu, ku sassare ginshiƙansu na tsafi, ku ƙaƙƙone sassaƙaƙƙun siffofinsu.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:5 a cikin mahallin