M. Sh 7:6 HAU

6 Gama ku jama'a ce tsattsarka ta Ubangiji Allahnku. Ubangiji Allahnku ya zaɓe ku daga cikin dukan al'ummai don ku zama jama'arsa, abar mulkinsa.

Karanta cikakken babi M. Sh 7

gani M. Sh 7:6 a cikin mahallin