Neh 11:15 HAU

15 Na wajen Lawiyawa kuwa su ne Shemaiya ɗan Hasshub, jīkan Azrikam. Sauran kakanninsa su ne Hashabiya, da Bunni,

Karanta cikakken babi Neh 11

gani Neh 11:15 a cikin mahallin