26 Waɗannan suna nan a zamanin Yoyakim ɗan Yeshuwa, jikan Yehozadak, da zamanin mai mulki Nehemiya, da Ezra, firist da magatakarda.
Karanta cikakken babi Neh 12
gani Neh 12:26 a cikin mahallin