Neh 12:27 HAU

27 A lokacin keɓe garun Urushalima, sai aka nemo Lawiyawa a wurarensu duka don a kawo su Urushalima, su yi bikin keɓewa da farin ciki da godiya, da raira waƙoƙi da kuge, da garaya, da molo.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:27 a cikin mahallin