Neh 12:31 HAU

31 Sai na sa shugabannin Yahuza su hawo garu, sa'an nan na sa manyan ƙungiyoyi biyu waɗanda za su yi godiya, su tafi a jere.Ƙungiya guda ta bi wajen dama a kan garun zuwa Ƙofar Juji.

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:31 a cikin mahallin