Neh 12:38 HAU

38 Ƙungiyar jama'a ta biyu ta masu yin waƙoƙin godiya, ta bi ta wajen hagu. Na bi su tare da rabin jama'a a kan garu, sama da Hasumiyar Tanderu zuwa garu mai fādi,

Karanta cikakken babi Neh 12

gani Neh 12:38 a cikin mahallin