Neh 13:16 HAU

16 Mutanen Taya da suke zaune a birnin sukan kawo kifi da kaya iri iri, su sayar wa mutanen Yahuza a Urushalima a ranar Asabar.

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:16 a cikin mahallin