Neh 13:17 HAU

17 Sai na tsauta wa manyan mutanen Yahuza, na ce musu, “Wane irin mugun abu ne kuke yi haka, kuna ɓata ranar Asabar?

Karanta cikakken babi Neh 13

gani Neh 13:17 a cikin mahallin